DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeWasanni

Wasanni

Tottenham ta kori mai horas da ‘yan wasanta Thomas Frank

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham da ke Ingila ta sanar da korar mai horas da 'yan wasanta Thomas Frank.   Daukar matakin ya biyo bayan rashin...

Messi ya yanke shawarar komawa Barcelona

Fitaccen ɗan wasan ƙwallon kafa, Lionel Messi, ya yanke shawarar cewa zai koma tsohon kulob dinsa Barcelona a nan gaba, kamar yadda rahotannin jaridar...

Real Madrid za ta kara da Benfica yayin da PSG za ta fafata da Monaco a wasan neman shiga zagaye na 16 na kofin...

An fitar da jadawalin wasannin gurbin shiga zagaye na 16 na gasar UEFA Champions League, inda Real Madrid za ta kara da Benfica, yayin...

CAF ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw wasanni biyar da tara

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF ta dakatar da kocin Senegal, Pape Thiaw, wasanni guda biyar tare da cinsa tarar dala $100,000, bisa...

Mahaifin dan wasan Nijeriya Wilfred Ndidi ya mutu a hatsarin mota

Kyaftin din tawagar kwallon kafar Super Eagles ta Nijeriya Wilfred Ndidi ya rasa mahaifinsa Sunday Ndidi a wani hatsarin mota da ya auku a...

CAF ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afirka (CAF) ta sanar da dakatar da kocin tawagar ƙasar Senegal, Pape Thiaw, daga aikinsa na ɗan lokaci.   A cikin...

Gwamnatin Nijeriya ta karfafi tawagar Super Eagles da kalaman kwarin guiwa gabanin wasansu da Morocco a wasan kusa da karshe na AFCON

Ministan yada labarai na Nijeriya, Mohammed Idris, ya yi kira ga tawagar Super Eagles da su kasance masu mayar da hankali da kwarin gwiwa...

Man United na daf da nada Michael Carrick a matsayin mai horaswa na wucin gadi

Manchester United ta cimma matsaya da tsohon ɗan wasanta kuma kocin ta a baya, Michael Carrick, domin ya zama mai horar da tawagar na...

Most Popular

spot_img