Shugaba Bola Tinubu ya bayyana kudurin Najeriya na karbar bakuncin gasar wasannin Commonwealth na shekarar 2030 a matsayin wani mafarki da ya zama wajibi...
Dan wasa Lionel Messi ya cimma yarjejeniyar tsawaita kwantiraginsa da kungiyarsa ta Inter Miami har zuwa bayan shekarar 2026.
Wata majiya ta bayyana cewa dan...
Tsohon kyaftin din Super Eagles kuma mai tsaron ragar Nijeriya, Vincent Enyeama, ya bayyana cewa yana da shirin bayar da gudummawarsa ga tawagar ƙwallon...