Home
Labarai
Siyasa
Nishadi
Ketare
Wasanni
Ma’aikatan DCL Hausa
Search
DCL Hausa Radio
Kaitsaye
Facebook
Instagram
TikTok
Twitter
WhatsApp
Youtube
Contact Us
About Us
DISCLAIMER
TERMS AND CONDITIONS
PRIVACY POLICY
Home
Labarai
Siyasa
Nishadi
Ketare
Wasanni
Ma’aikatan DCL Hausa
Go
Search
Home
Labarai
Siyasa
Nishadi
Ketare
Wasanni
Ma’aikatan DCL Hausa
Go
Search
Home
Wasanni
Wasanni
Babban Labarinmu
Ketare
Labarai
Nishadi
Siyasa
Wasanni
Dan wasan kungiyar Real Madrid Endrick zai koma Olympique Lyon
Matashin ɗan wasan dan kasar Brazil, Endrick, na dab da komawa Olympique Lyon a matsayin aro, inda ake sa ran yarjejeniyar za ta kammala...
Sadeeq Muhammad Fagge
-
December 20, 2025
Wasanni
FIFA ta sanya $60 a matsayin kudin tikitin kallon kofin duniya na 2026
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta ƙaddamar da sabon rukuni na tikiti a dalar Amurka 60 ga kowane ɗayan wasannin 104 na Gasar...
Faruk Ahmad Kafin Hausa
-
December 17, 2025
Wasanni
Tsohon Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya yi ritaya
Tauraron ƙwallon ƙafa Ahmed Musa ya sanar da yin murabus daga buga wa Najeriya ƙwallon ƙafa a matakin ƙasa, bayan shekara 15 yana taka...
Faruk Ahmad Kafin Hausa
-
December 17, 2025
Wasanni
Super Eagles ta fara farfado da burinta na zuwa gasar cin kofin duniya ta 2026
Hukumar kwallon kafar Nijeriya ta fara dawo da burin zuwa gasar cin kofin duniya ta 2026 Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) ta shigar da...
Faruk Ahmad Kafin Hausa
-
December 16, 2025
Wasanni
John Cena ya yi ritaya daga “wrestling” bayan shafe shekaru 24 yana jan zarensa
Fitaccen gwarzon kokawar “Wrestling”, John Cena, ya yi ritaya bayan wasan bankwana da ya yi a Capital One Arena da ke Washington DC. Cena...
Muhammad Jamil
-
December 14, 2025
Wasanni
Mo Salah ya kafa tarihi a Firimiya inda ya zama dan wasa mafi ba da gudummuwar kwallaye a kulob daya
Dan wasan Liverpool, Mohamed Salah, ya karya tarihin mafi yawan gudummawar kwallaye (zura kwallo da bayarwa) da dan wasa ya taba yi wa kungiya...
Muhammad Jamil
-
December 13, 2025
Wasanni
Hukumar NFF ta ce za ta biya bashin da kocin Super Eagles ke binta
Wani babban jami’in hukumar NFF ya bayyana cewa za a biya kocin Super Eagles, Eric Chelle, albashin watanni uku da yake bi, yayin da...
Faruk Ahmad Kafin Hausa
-
December 10, 2025
Wasanni
Tsohon mamallakin Liverpool, Tom Hicks, ya rasu yana da shekara 79
Attajirin Amurka kuma guda cikin tsofaffin masu mallakar kungiyoyin wasanni, Tom Hicks, ya rasu yana da shekaru 79. Hicks ya rasu ne a ranar Asabar...
Faruk Ahmad Kafin Hausa
-
December 7, 2025
Load more
Most Popular
Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang
Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa
Ba ni da wani dan takara shafaffe da mai a 2027 bayan Tinubu – Uba Sani
Sufeto-Janar na ‘yan sandan Nijeriya ya kaddamar da kwamitin aiwatar da ‘yan sandan jihohi
Ofishin jakadancin Amurka ya soke neman biza a Abuja saboda fargabar zanga-zanga