DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeWasanni

Wasanni

Barcelona ke jan ragamar teburin gasar LaLiga

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta zama jagorar da ke jan ragamar gasar La Liga ta kasar Sifaniya bayan ta zarce Real Madrid da...

Perez yana nan daram a Madrid – Fabrizio Romano

Shaharren dan jarida Fabrizio Romano ya bayyana cewa shugaban ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Florentino Perez, bai da wani shirin barin kujerarsa duk...

Messi ya taimaka an zura kwallaye 400 a tarihin tamaularsa

Messi ya kafa sabon tarihi a duniyar kwallo bayan ya taimaka wajen cin kwallaye 400 a tarihinsa na kwallo wani abin da ba a...

Lewandowski ba zai bar Barcelona a watan Junairu ba

Rahotanni na nuni da cewa Robert Lewandowski ba zai bar Barcelona a watan Janairu ba, amma akwai yiwuwar kashi 90 cikin 100 zai bar...

Cristiano Ronaldo zai yi ritaya daga kwallon kafa nan ba da jimawa ba

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa zai yi ritaya daga wasa nan ba da jimawa ba, yana...

Real Madrid na da shiga rai amma burina yin nasara tare da Arsenal – William Saliba

Dan wasan baya na Arsenal, William Saliba, ya bayyana cewa sha’awar da Real Madrid ta nuna masa na da matukar daukar hankali, amma burinsa...

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta sallami mai horaswarta Igor Tudor

Kungiyar Juventus ta sallami kocinta Igor Tudor a ranar Litinin bayan shan kashi da ci 1-0 a hannun Lazio, wanda ya sa kungiyar ta...

Vincent Kompany ya tsawaita kwantiraginsa da Bayern Munich

Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta amince da tsawaita kwantiragin Vincent Kompany a matsayin mai horas da tawagar 'yan wasanta.   Jaridar Punch ta ruwaito...

Most Popular

spot_img