Alkalin wasa a gasar firimiyar Ingila, Anthony Taylor, ya bayyana cewa iyalinsa ba sa halartar wasanninsa saboda cin zarafi da barazanar da yake fuskanta...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana kudurin Najeriya na karbar bakuncin gasar wasannin Commonwealth na shekarar 2030 a matsayin wani mafarki da ya zama wajibi...