Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiFursunoni 53,254 ke jiran shari’a Najeriya - Jaridar Punch

Fursunoni 53,254 ke jiran shari’a Najeriya – Jaridar Punch

Wata ƙididdiga daga hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Nijeriya, ta nuna cewa kimanin fursunoni 53,254 ne ke jiran a yi musu shari’a a gidajen gyaran hali daban-daban.
Wannan na kunshe ne a cikin alkaluman da jaridar Punch ta tattara a ranar Juma’a, wadanda aka sabunta a ranar 24 ga Fabrairu, 2025. 
Kididdigar ta nuna cewa jimillar fursunonin dake tsare a Nijeriya sun kai 80,100, yayin da fursunoni 26,846 da aka riga aka yanke musu hukunci.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata