Dan majalisar wakilan Nijeriya mai wakiltar Apa/Agatu da ke jihar Benue, Ojoma Ojotu ya fice daga jam’iyyar PDP tare da komawa APC.
Bayanin sauya shekar...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta amince da tsawaita kwantiragin Vincent Kompany a matsayin mai horas da tawagar 'yan wasanta.
Jaridar Punch ta ruwaito...