Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin a biya ma'aikatan gwamnati albashin watan Fabarairun 2026 a ranar 13 ga wata.
Umarnin na kunshe...
Uwargidan shugaban Nijeriya Sanata Oluremi Tinubu ta ce nan da shekarar 2026 Nijeriya za ta rika ba wa wasu kasashen bashin kudade.
Oluremi ta bayyana...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya sake fasalin dokokin cire kuɗi daga bankuna kan sabon tsarin da zai fara aiki daga watan Janairun 2026.
Babban bankin...
Gwamnan Legas Babajide Sanwo-Olu ya shirya gabatar da Naira tiriliyan 4.2 a matsayin kasafin kudin jihar na shekarar 2026.
Jaridar Punch ta ruwaito yadda majalisar...