DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAbuja

Abuja

Kotu ta umurci ma’aikatan Abuja su dakatar da yajin aikin da suke yi

Mai shari'a Emmanuel Subilim na kotun ma'aikata ta Nijeriya ya bai wa daukacin ma'aikatan Abuja da ke yajin aiki umarnin su dakatar har zuwa...

Shugaba Tinubu ya bar Abuja domin tafiya kasar Turkiyya

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bar filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe domin Kai ziyarar aiki kasar Turkiyya da kuma...

Maciji ya yi ajalin Malami a wata lalatacciyar makaranta da ke Abuja

Jagoran al'ummar kauyen Jamigbe a mazabar Gawu da ke yankin Abaji a Abuja, Mai Martaba Alhaji Danladi Aliyu, ya tabbatar da rasa ran wani...

INEC ta yi watsi da shugabancin PDP tsagin Tanimu Turaki

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ba za ta amince da Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) na jam’iyyar PDP...

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana barayin daji a matsayin ‘yan ta’adda

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana masu garkuwa da mutane da kungiyoyin tada kayar baya a matsayin ‘yan ta’adda, mataki da ke nuna tsanantawa a yaki...

Kotu ta amince ta bai wa Ngige beli tare da sharaɗin nemo babban jami’in gwamnati da zai tsaya masa

Babbar Kotun Abuja da ke Gwarinpa, ta amince tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige, ya cigaba da cin gajiyar belin da hukumar EFCC ta ba...

Rashin tabbas da matsalolin tsaro na barazana ga burin ECOWAS na 2050 – Shugaban ECOWAS, Touray

Shugaban kungiyar ECOWAS, Omar Touray, ya ce rashin tabbas a duniya, matsalolin tsaro da matsin tattalin arziki na hana kungiyar cimma burinta na Vision...

An fara taro shugabannin kasashen ECOWAS a Abuja

An kaddamar da zama na 68 na shugabannin kasashen ECOWAS a cibiyar taro ta fadar gwamnatin Nijeriya, Abuja, ranar Lahadi. Taron zai mayar da hankali...

Most Popular

spot_img