DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsADC

ADC

ADC ta soki yunƙurin kama El-Rufai tare da zargin gwamnati da tsoratar da ‘yan adawa

Jam’iyyar ADC ta yi Allah-wadai da abin da ta kira yunƙurin kama tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, a filin jirgin sama ba tare...

Barnar da jam’iyyar APC ta yi wa Nijeriya ta zarta ta mulkin soja – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC mai mulki da lalata tsari da yanayin kasar, yana mai bayyana ta a matsayin...

Al’umma ne ke taka rawa wajen nasara a zabe ba gwamnoni ba – Aregbesola ga APC

Sakataren jam'iyyar ADC a Nijeriya ya gargadi APC mai mulki cewa al'umma ne ke taka rawa wajen nasara a zabe ba gwamnoni ba. Ra'uf Aregbesola...

Jam’iyyun adawa sun yi tir da gwamnatin Nijeriya kan zargin kwangilar Dala miliyan 9 domin toshiyar bakin Amurka

Jam’iyyun ADC, PDP, NNPP da Labour Party sun soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan rahoton amincewa da kwangilar dala miliyan 9 domin yin toshiyar...

Jam’iyyar ADC ta soki gwamnatin Tinubu kan harin Amurka a Nijeriya

Jam'iyyar ADC mai hamayya a Nijeriya, ta soki gwamnatin shugaba Tinubu kan damar da ta bai wa Amurka wajen kaddamar da hari kan 'yan...

Tsohon Sakataren kudi na PDP na kasa ya fice daga jam’iyyar

Tsohon Shugaban Matasa na Ƙasa kuma Sakataren Kuɗi na Jam’iyyar PDP, Rt. Hon. Abdullahi Hussaini MaiBasira, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar. MaiBasira ya bayyana...

Kasafin kudin Shugaba Tinubu na 2026 tarkon bashi ne ba gyara ba – Jam’iyyar ADC

Jam’iyyar ADC ta soki kudirin kasafin kuɗin shekarar 2026 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, tana mai cewa kasafin tarkon bashi ne da aka...

Jam’iyyar ADC ta fara rajista da tantance mambobi na kwanaki 90 a fadin Nijeriya

Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta fara shirin rajista, tantancewa da kuma jawo sabbin mambobi na tsawon kwanaki 90 a fadin Nijeriya, domin karfafa...

Most Popular

spot_img