DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAfuwa

Afuwa

Tinubu ya cire masu manyan laifuka daga jerin wadanda za su amfana da afuwar shugaban kasa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan takardun afuwa da sassauta hukunci ga wasu mutane da aka taɓa yanke wa hukunci, domin...

Hukumomi za su sake bibiyar wadanda Tinubu ya yi wa afuwa don tantance su

Gwamnatin Nijeriya ta ce rundunar 'yansanda, hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, tare da NDLEA mai yaki da...

Ni na roki gwamnati da ta yafe ma Maryam Sanda – Mahaifin Bilyaminu Bello

Mahaifin marigayi Bilyaminu Bello, Alhaji Ahmed Bello Isa, ya bayyana cewa ya karɓi afuwar da Shugaba Bola Tinubu ya bai wa surukarsa, Maryam Sanda,...

Maryam Sanda na cikin mutane 82 da shugaba Tinubu ya sassauta wa hukunci

Iyalan Maryam Sanda, wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa laifin ajalin mijinta, ne suka sake neman gwamnati ta yi mata...

Most Popular

spot_img