DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAmurka

Amurka

Amurka za ta kashe $413m kan yaƙi da matsalar tsaro a Nijeriya da Afirka a 2026

Gwamnatin Amurka ta ware kusan Naira biliyan 587 domin ayyukan yaki da ta’addanci a Nijeriya da wasu kasashen Afirka a shekarar 2026, sakamakon tabarbarewar...

Jam’iyyun adawa sun yi tir da gwamnatin Nijeriya kan zargin kwangilar Dala miliyan 9 domin toshiyar bakin Amurka

Jam’iyyun ADC, PDP, NNPP da Labour Party sun soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan rahoton amincewa da kwangilar dala miliyan 9 domin yin toshiyar...

Muna da cikakken bayani kan harin da Amurka ta kai a Jihar Sokoto amma ba za mu bayyana ba – Rundunar ‘yan sandan...

Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta ce tana da bayanai kan hare-haren sama da Amurka ta kai kan ’yan ta’adda a Jihar Sakkwato, amma ba...

Trump ya dauki matakin hana kwace kudaden Venezuela daga asusun Amurka

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya rattaba hannu kan wani umarni na musamman 'Executice Order' da ke nufin hana kotuna ko masu bin bashi...

Harin Amurka a Sokoto ya hallaka barayin daji – Jaridar Punch

Wani faifan bidiyon da jaridar Punch ta samu ya tabbatar mata da hallaka barayin daji a harin da Amurka ta kai a jihar Sokoto.   An...

Trump ya gargadi Republican da su yi nasara a zaben tsakiyar wa’adi gudun kar a tsige shi

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce dole ne jam’iyyar Republican ta lashe zaɓen tsakiyar wa’adin Majalisar Dokoki a 2026, in ba haka ba, jam’iyyar...

Jam’iyyar ADC ta soki gwamnatin Tinubu kan harin Amurka a Nijeriya

Jam'iyyar ADC mai hamayya a Nijeriya, ta soki gwamnatin shugaba Tinubu kan damar da ta bai wa Amurka wajen kaddamar da hari kan 'yan...

Jam’iyyar EFF ta Afirka ta Kudu ta yi tir da amincewar Nijeriya kan harin Amurka

Jam’iyyar Afirka ta Kudu ta dan gwagwarmayar adawa da Turawa Julius Malema (EFF) ta yi Allawadai da yadda Nijeriya ta amince da harin Amurka...

Most Popular

spot_img