DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAmurka

Amurka

PDP ta soki gwamnatin Tinubu kan kin sanarwa ‘yan Nijeriya farmakin Amurka

Jam’iyyar PDP ta soki Gwamnatin Nijeriya kan yadda ba ta sanar da ’yan kasar game da farmakin saman da Amurka ta kai a Arewa...

Amurka ta yabawa gwamnatin Nijeriya bayan kaddamar da hari

Sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya bayyana godiyarsa ga gwamnatin Najeriya bisa goyon bayan da ta bayar a yayin farmakin sama da aka kai...

Hukumar Tarayyar Turai ta yi Allah-wadai da haramta biza da Amurka ta yi wa wasu Turawa

Tarayyar Turai, tare da ƙasashen Faransa da Jamus, sun yi kakkausar suka ga matakin Amurka na haramta biza ga wasu ’yan Turai da ke...

Gwamnatin Nijeriya ta ce ta shawo kan rikicin diflomasiyya tsakaninta da Amurka

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa matsalar diflomasiyya da ta taso tsakanin Nijeriya da Amurka kwanan nan ta shawo kanta bayan tattaunawa mai dorewa tsakanin...

Shugaba Trump ya janye jakadan Amurka a Nijeriya

Shugaban Ƙasar Amurka Donald Trump ya umarci a janye Jakadan Amurka a Nijeriya, Richard Mills, tare da wasu ƙwararrun jakadu daga muƙamansu, a wani...

Tinubu ya jaddada wa Amurka kudurin kafa ‘yansandan jihohi a Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudurinsa na kafa 'yansandan jihohi a Nijeriya, yana mai cewa ya shaida hakan ga Amurka da...

Limaman coci sun musanta zargin kisan Kiristoci a Nijeriya

Wasu limaman coci sun yi watsi da zargin Amurka da ke cewa ana gudanar da kisan kiyashi kan Kiristoci a Nijeriya.   Limaman sun mayar da...

Amurka ta ba da tallafin Dala miliyan 5 domin ceto yara masu fama da tamowa a Nijeriya

Kasar Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 5 ga asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya (UNICEF) domin kai agajin gaggawa ga...

Most Popular

spot_img