DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAPC

APC

APC ta haramta tallata duk wani mai neman takara a jihar Katsina

Jam'iyyar APC a jihar Katsina ta yi gargaɗi tare da haramta tallata duk wani mai neman takara ko ɗaga allon hotunan su a...

Sauya shekata zuwa APC daga PDP don amfanin mutanen jihar Taraba ne – Gwamnan Taraba

Gwamnan Taraba, Agbu Kefas, ya ce shawarar da ya ɗauka na komawa jam’iyyar APC ta samo asali ne daga bukatar kare muradun mutanensa, ya...

Gwamnan Taraba ya dage komawa APC saboda sace ‘yan makaranta a Kebbi

Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya sanar da jinkirta komawarsa jam'iyyar APC sakamakon sace 'yan makaranta da 'yan bindiga suka yi a Kebbi.   Cikin wata...

Kungiyar Arewa maso Tsakiya ta jam’iyyar APC ta yi tir da zanga-zangar da wasu suka yi na nuna kin yarda da gwamnan Filato ya...

Kungiyar APC ta Arewa ta Tsakiya ta yi tir da zanga-zangar da wasu ‘yan APC na jihar Filato suka yi a Jos domin nuna...

Sanata daga jihar Cross River ya sauya sheka daga PDP zuwa APC

Sanata Agom Jarigbe mai wakiltar mazabar Arewa ta jihar Cross River ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC, inda ya sanar da majalisar dattawa...

Jam’iyyar APC ta yaba wa Tinubu bisa tabbatar da adalci a zaben jihar Anambra

Jam’iyyar APC reshen jihar Legas ta yabawa shugaban Nijeriya Bola Tinubu bisa kare dimokuraɗiyyar Nijeriya ta hanyar guje wa tsoma baki a zaben gwamnan...

Gwamnan Bayelsa, Douye Diri ya sauya sheka zuwa APC daga PDP

Gwamnan Jihar Bayelsa, Douye Diri, ya bar jam’iyyar PDP ya koma APC a hukumance a wani biki da aka gudanar a filin wasa na...

Shugaba Tinubu na amfani da karfi ga ‘yan adawa domin sauya sheka zuwa APC, in ji jam’iyyun adawa a Nijeriya

Wasu jam’iyyun adawa a Nijeriya na zargin Shugaba Bola Tinubu da amfani da kudaden gwamnati da hukumomin yaƙi da cin hanci da rashawa domin...

Most Popular

spot_img