DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAPC

APC

Majalisar Dattawa ta tabbatar da Bernard Doro a matsayin Minista

Majalisar Dattawan Nijeriya ta tabbatar da Bernard Doro a matsayin sabon minista, bayan tattaunawa da shi da ta ɗauki kusan mintuna 30. Gidan talabijin na...

Daukacin ‘yan majalisar wakilan jihar Enugu sun koma APC

Shugaban majalisar wakilan Nijeriya Tajudeen Abbas, ne ya sanar da hakan a zaman majalisar da aka yi a Alhamis dinnan, inda ya karanta wasikun...

Dan Majalisar dokoki a Zamfara da jiga-jigai a PDP sun sauya sheƙa zuwa APC

Dan majalisar jiha mai wakiltar mazabar Maradun II ta jihar Zamfara, Hon. Maharazu Salisu, ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC tare da...

Jam’iyyar APC ta kalubalanci Gwamnan Filato Mutfwang da ya bayyana masu matsa masa lamba ya bar PDP

Jam’iyyar APC ta jihar Filato ta kalubalanci Gwamna Caleb Mutfwang da ya fito fili ya bayyana sunayen mutanen da ke matsa masa lamba ya...

Za mu kai ƙarar APC gaban ECOWAS kan musguna wa mambobinmu – Jam’iyyar ADC

Jam’iyyar haɗaka ta ADC ta ce za ta kai ƙorafi gaban Ƙungiyar ci-gaban kasashen yammacin Afrika ECOWAS da sauran ƙasashen duniya kan hare-haren da...

Jam’iyyar PDP reshen Arewa maso Yamma ta nesanta kanta da Tanimu Turaki a matsayin dan takarar shugabancin jam’iyyar daga yankin

Jiga-jigan jam’iyyar PDP daga yankin Arewa maso Yamma sun nesanta kansu daga amincewar da aka yi da tsohon ministan ayyuka na musamman, Tanimu Turaki,...

kungiya a cikin APC ta gargadi shugaban jam’iyyar game da hana gwamnan Filato shiga jam’iyyar APC

Wata ƙungiya mai goyon bayan shugaban ƙasa Bola Tinubu a jam’iyyar APC, mai suna Renewed Hope Advocates for Tinubu 2027, ta gargadi shugaban jam’iyyar...

Sauya sheka cin amanar al’umma ne – Sanata daga jihar Katsina

Sanata Muntari Dandutse mai wakiltar Katsina ta Kudu a jam’iyyar APC ya bayyana sauya sheka daga jam’iyya zuwa wata a matsayin cin amanar jama’ar...

Most Popular

spot_img