DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsArewa

Arewa

An bukaci gwamnatin Nijeriya ta soke dokar shari’a a jihohin Arewa 12

An bukaci majalisar dokokin Amurka ta matsa wa gwamnatin Nijeriya lamba wajen cire dokar shari'a a jihohin Arewa 12 daga kundin tsarin mulki, tare...

Gwamnonin Arewa za su tara Naira biliyan 228 don yakar matsalar tsaro

Gwamnonin Arewa da sarakunan gargajiya sun bukaci a dakatar da hakar ma'adanai a yankin na tsawon watanni shida, suna bayyana shi a matsayin babban...

Gwamnonin Arewa na taro kan matsalolin tsaro a yankin

Gwamnonin jihohi 19 na Arewa na taro a Kaduna domin tattaunawa kan matsalolin tsaro da suka kunshi sace-sace, kai hare-haren ’yan bindiga da kuma...

Mahaifin dalibai uku da aka sace a Neja ya rasu – Kungiyar CAN

Kungiyar mabiya addinin kirista ta Nijeriya ta bayyana cewa wani mahaifi ga dalibai uku cikin wadanda aka sace a Neja ya rasu sakamakon ciwon...

Manyan Arewa za su tattauna yadda za a shawo kan matsalar tsaro a yankin

An shirya gudanar da babban taron tsaro a Birnin Kebbi, babban birnin jihar Kebbi, a ranar Litinin, 10 ga Nuwamba, 2025, domin tattauna hanyoyin...

Hakurin Arewa na neman karewa, an kai ta bango a halin da ake ciki – Kungiyar tuntuba ta ACF

Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta gargadi cewa Arewacin Nijeriya na kara shiga mawuyacin hali sakamakon tabarbarewar tsaro, talauci da matsalolin muhalli. Kungiyar ta fitar...

Yadda ake ajalin sojoji a fagen daga alamu ne na gazawar gwamnati – Dattawan Arewacin Nijeriya

Kungiyar dattawan Arewa ta bayyana yadda 'yan bindiga suka kashe sojoji kusan 20 a matsayin fito-na-fito da gwamnatin Nijeriya, kuma alama ce ta tabarbarewar...

Most Popular

spot_img