DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsASUU

ASUU

Gwamnatin Nijeriya ta amince da karin kaso 40 ga albashi malaman jami’a

Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da sabon alawus na farfesoshi wanda zai ba su damar karɓar ƙarin kuɗi sama da ₦140,000 a kowane wata, tare...

Rikon sakainar kashi da gwamnatin Nijeriya ke yi wa ilimi ne silar tarin matsaloli a bangaren – ASUU

Shugaban ƙungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya (ASUU), Farfesa Chris Piwuna, ya ce gwamnatin kasar ba ta ɗauki harkar ilimi a matsayin abu mai muhimmanci...

Kungiyar ASUU ta janye yajin aikin gargadin da ta tsunduma

Kungiyar malaman jami'o'i ta Nijeriya ASUU ta janye yajin aikin gargadin da ta tsunduma. Shugaban kungiyar Farfesa Chris Piwuna ne ya bayyana haka yayin wani...

ASUU ba ta da hujjar shiga yajin aiki domin mun biya dukkanin bukatunta – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin tarayya ta roƙi kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU da ta dakatar da yajin aikin da ta fara, tana mai cewa ta cika dukkan...

Kungiyar CONUA ta nesanta kanta da yajin aikin malaman jami’a ta ASUU

Kungiyar malaman jami’a ta CONUA ta bayyana cewa ba ta cikin yajin aikin da kungiyar ASUU ke gudanarwa a fadin ƙasar nan. Shugaban kungiyar, Farfesa...

Gwamnatin Nijeriya ta yi barazanar hana ASUU albashi idan ta tafi yajin aiki

Gwamnatin Nijeriya ta ja kunnen ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa, wato ASUU, cewa za ta aiwatar da tsarin “ba aiki, ba albashi” idan malaman...

ASUU ta ayyana yajin aikin gargadi na tsawon makonni biyu a Nijeriya

Kungiyar malaman jami’o’i na Nijeriya ASUU ta yanke shawarar fara yajin aiki na tsawon makonni biyu daga ƙarfe 12 na dare na ranar Litinin,...

ASUU ta yi sabon ango, Chris Piwuna ya zama sabon shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya

Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU ta zabi Farfesa Chris Piwuna, kwararren likitan kwakwalwa a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos, a matsayin sabon shugabanta...

Most Popular

spot_img