DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsBola Tinubu

Bola Tinubu

Shugaba Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatin tarayya wajen inganta horo da walwar jami’an tsaro

Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da goyon bayan gwamnati ga ‘yan sanda ta hanyar ingantaccen horo, kayan aiki, da jin dadin ma’aikata, tare da...

Gwamnan jihar Kebbi ya gana da shugaba Tinubu bayan ceto daliban da aka sace a jihar Kebbi

Shugaba Bola Tinubu ya karɓi Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, a fadar shugaban Nijeriya Abuja, inda suka tattauna kan ayyukan tsaro a Arewa maso Yamma...

Jam’iyyar PDP ta bukaci Tinubu ya janye jerin sunayen da ya tura majalisa domin tantancewa a matsayin jakadu

Jam’iyyar PDP ta bukaci Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya janye jerin sunayen jakadu 32 da ya tura majalisar dattawa, tana mai cewa jerin ya...

Babu abin da ke tada mun hankali irin matsalolin tsaron da ya addabi Nijeriya – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce matsalar tsaro ita ce babbar damuwar Nijeriya, musamman Arewacin ƙasar, yana mai cewa dole a hanzarta dawo da...

Trump na Amurka ya sake aibata Nijeriya inda ya zargi gwamnati da gazawa a harkar tsaro

Shugaban Amurka Donald Trump ya sake sukar Nijeriya, inda ya kira ta da “abin kunya” tare da zargin gwamnati da kasa dakile kashe-kashen da...

Gwamnatin Amurka na aiki da ta Nijeriya domin kawo karshen musguna ma Kiristoci da ‘yan ta’adda ke yi a kasar – Sakataren tsaron Amurka

Gwamnatin Amurka ta ce gwamnatin shugaba Donald Trump na aiki tare da gwamnatin Nijeriya domin kawo ƙarshen abin da ta kira zaluntar Kiristoci da...

Binciken kwakkwafi da ake ne ya hana a gurfanar da wadanda ake zargi da daukar nauyin ta’addanci – Gwamnatin Nijeriya

Ministan yaɗa labarai, Mohammed Idris ya ce gwamnati ba ta gurfanar da waɗanda ake zargi da ɗaukar nauyin ta’addanci ba saakamakon binciken yana da...

Majalisar dattawa ta bukaci a dauki matasa aikin tsaro domin magance matsalar tsaro

Majalisar dattawan Nijeriya, ta nuna damuwa kan tabarbarewar tsaro a ƙasar, tana kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya amince da daukar matasa...

Most Popular

spot_img