Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu ya bayyana cewa manufofin tattalin arziki da na gyare-gyaren hukumomin gwamnati suna nufin bai wa matasa kwarewa da ilimi mai...
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa tana tattaunawa da hukumomin Amurka kan barazanar soja da shugaban Amurka Donald Trump ya yi mata.
Ministan labarai da wayar...
Jam’iyyar APC reshen jihar Legas ta yabawa shugaban Nijeriya Bola Tinubu bisa kare dimokuraɗiyyar Nijeriya ta hanyar guje wa tsoma baki a zaben gwamnan...
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis, ya rantsar da Dr. Bernard Doro da Dr. Kingsley Udeh a matsayin sababbin ministoci, kafin fara...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada kudirin gwamnatinsa na kawar da ta’addanci da kuma karfafa dangantaka tsakanin Nijeriya da abokan hulɗarta na duniya.
Tinubu...