Majalisar dattawan Nijeriya ta bayyana cewa za ta gana da shugaba Tinubu da bangaren zartarwa domin tattauna batun rikicin diflomasiyya da kalaman shugaban Amurka...
Shugaba Bola Tinubu ya aika wa majalisar dattawan Nijeriya wasikar neman tantancewa da tabbatar da Dr. Kingsley Tochukwu Ude, babban lauya daga Jihar Enugu,...
Biyo bayan barazanar da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi na ɗaukar matakin soja kan zargin cin zarafin Kiristoci a Nijeriya, gwamnatin Nijeriya ta...