Jikanyar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Halima Amira Junaid, za ta amarce da angonta Walid Shehu Mauzu a Jihar Kaduna.
Halima ita ce ’yar...
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, mai shekara 82, na karɓar magani a birnin Landan tun daga watan Afrilu.
Buhari, wanda ya sauka daga mulki a...