DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsDaniel Bwala

Daniel Bwala

Fiye da kaso 70 na masu yi wa Tinubu aiki sun taɓa sukar sa a baya, in ji hadimin shugaban Nijeriya Daniel Bwala

Hadimin shugaban Nijeriya, Daniel Bwala, ya ce kusan kashi 70 cikin 100 na mutanen da ke aiki tare da Tinubu sun taba adawa da...

Gwamnatin Tinubu ba ta tattaunawa da ‘yan bindiga – Daniel Bwala

Hadimin shugaban Nijeriya Bola Tinubu, Daniel Bwala, ya jaddada cewa gwamnatin tarayya ba ta taɓa yin tattaunawa da ’yan ta’adda ko biyan su kuɗin...

Gwamnati na daf da fallasa masu ingiza ta’addanci a Nijeriya – Daniel Bwala

Hadimin shugaba Tinubu na Nijeriya Daniel Bwala ya bayyana cewa gwamnati na daf da kwarmata sunayen masu daukar nauyin ta'addanci a kasar. Bwala ya bayyana...

Shugaba Tinubu zai gana da Trump ba da jimawa ba, in ji Daniel Bwala

Fadar shugaban Nijeriya ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu da shugaban Amurka, Donald Trump za su gana a cikin ‘yan kwanaki masu zuwa domin...

Most Popular

spot_img