DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsDCL Hausa

DCL Hausa

Cyril Ramaphosa ya amince da karin albashi ga ‘yan siyasar Afirka ta Kudu

Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya amince da karin albashi ga 'yan siyasa da masu rike da madafun ikon kasar   Karin albashin nasu zai...

An kama fiye da mutane 77,000 masu tu’ammali da kwaya a Nijeriya cikin shekaru 5

Shugaban hukumar NDLEA mai yaki da tu'ammali da miyagun ƙwayoyi a Nijeriya Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya ya bayyana cewa cikin shekaru biyar,...

Ana ci gaba da shari’ar Diezani a Birtaniya kan zargin cin hanci

Ana ci gaba da shari'ar tsohuwar ministar man fetur ta Nijeriya Diezani Alison-Madueke a kotun London, kan zargin ta da karbar cin hancin Yuro...

Obasanjo ya kai wai Babangida ziyara gidansa da ke jihar Neja

Tsohon shugaban Nijeriya Olusegun Obasanjo ya kai wa tsohon shugaban kasar a mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida ziyara a gidansa da ke Minna,...

NNPP ta ce za ta ci zaben Kano a 2027 ko da Gwamna Abba ya koma APC

Wani jigo a jam'iyyar NNPP Ladipo Johnson, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam'iyyar za ta lashe zaben Kano a 2027 ko da Gwamna Abba...

Jami’an tsaro sun sake kama Malami bayan belinsa daga gidan yarin Kuje

Rahotanni sun bayyana cewa wasu jami'an tsaro da ake kyautata zaton na hukumar DSS ne sun sake cafke tsohon ministan shari'ar Nijeriya Abubakar Malami...

CAF ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afirka (CAF) ta sanar da dakatar da kocin tawagar Ć™asar Senegal, Pape Thiaw, daga aikinsa na É—an lokaci.   A cikin...

Sarkin Musulmi ya ayyana Talata 20 ga Janairu a matsayin 1 ga watan Sha’aban 1447AH

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Nijeriya (NSCIA), ya ayyana Talata 20 ga...

Most Popular

spot_img