Bayanai daga hukumar kididdiga ta Nijeriya NBS sun nuna cewa jihohin Nijeriya sun kashe N455.38bn wajen biyan basukan ketare a shekarar 2025.
Hakan na nuni...
Bayanai daga shafin jaridar New York Times sun nuna cewa gwamnatin Amurka na shirin aikewa da karin dakarun sojinta zuwa Nijeriya.
Hakan dai kari ne...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta umurci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta dakatar da haramta amfani da barasar leda a fadin kasar.
Umarnin...
Rundunar 'yansandan Nijeriya ta bayyana cewa cewa jami'ai sama da 5,000 ne za su yi ritaya a cikin shekarar 2026.
Mataimakin kwamishinan 'yansanda Sani Doki...