Gwamnatin Nijeriya ta bukaci ’yan kasar su kwantar da hankalinsu dangane da sabanin diflomasiyya da ke tsakaninta da Amurka.
Ministan yada labarai Alhaji Mohammed Idris...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada kudirin gwamnatinsa na kawar da ta’addanci da kuma karfafa dangantaka tsakanin Nijeriya da abokan hulɗarta na duniya.
Tinubu...