DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsDokokin haraji

Dokokin haraji

Akwai kura-kurai a rahoton kamfanin KPMG kan sabbin dokokin haraji – Gwamnatin Tinubu

Gwamnatin Nijeriya ta yi karin haske kan rahoton da kamfanin KPMG ya fitar game da sabbin dokokin haraji, inda ta ce yawancin batutuwan da...

Kungiyar kwadago ta bukaci ‘yan Nijeriya da su yi watsi da dokokin harajin da aka gurbata

Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) ta bukaci ’yan Nijeriya da su ƙi duk wata dokar haraji da aka ce an sauya ko an yi...

Sanata Ndume ya bukaci bincike da dakatar da dokokin haraji saboda zargin sauyin da ke ciki

Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da aiwatar da sabbin dokokin sauya haraji da aka tsara fara aiki a...

Jinkirta dokokin haraji zai cutar da ‘yan kasuwa, ma’aikata da masu karamin karfi – Taiwo Oyedele

Shugaban Kwamitin Gyaran Manufofin Kuɗi da Haraji na Shugaban Ƙasa, Taiwo Oyedele, ya gargaɗi cewa jinkirta aiwatar da sabbin dokokin haraji bayan 1 ga...

Most Popular

spot_img