DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsEFCC

EFCC

Majalisar Wakilai ta fara duba kudirin gyaran dokar EFCC domin ba ta cikakken ‘yanci

Majalisar wakilan Nijeriya ta karanta kudirin doka karo na biyu da ke neman gyara dokar kafa EFCC ta 2004 domin ba wa hukumar cikakken...

EFCC na bin diddigin wasu kudi Dala $6,000 da £53,000 da aka ga gilmawarsu a filin jirgin saman Lagos

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya EFCC ta fara binciken wasu fasinjoji biyu da aka kama da kuɗaɗe sama da dala...

Hadimin Gwamna Abba Gida-Gida ya maka Jaafar Jaafar a kotu kan zargin sa da badakalar 6.5B

Hadimin gwamnan Kano Abdullahi Rogo ya maka mawallafim Jaridar Daily Nigerian Jaafar Jaafar a kotu bisa wallafa labarin zargin almundahanar naira biliyan 6.5 Rogo na...

Kotu ta daure wani dan tiktok bayan samunsa da laifin wulakanta takardar Naira

Kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna karkashin mai shari’a R.M. Aikawa ta yanke wa wani dan TikTok da Instagram, Muhammad Kabir, hukunci bayan...

EFCC na binciken Mele Kyari kan badakalar matatun man Nijeriya

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci na binciken tsohon Manajan Daraktan kamfanin man Nijeriya NNPCL Mele Kyari da karin wasu mutane 14 bisa...

Kotu a Abuja ta ba da damar a kama tare da tsare wadanda suka tallata dandalin CBEX da ya wawure kudaden ‘yan Nijeriya

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta amince da bukatar Hukumar EFCC mai yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati, ta kama tare...

Most Popular

spot_img