DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsGanduje

Ganduje

Sanata Barau ya yi martani ga gwamnatin Kano bayan ta zarge shi da Ganduje da yunkurin kawo cikas ga tsaro

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Barau I. Jibrin, ya shawarci gwamnatin Kano ta daina sanya siyasa a cikin batun tsaron jihar. Kwamishinan yaɗa labarai...

Gwamnatin Kano ta yi karar Ganduje da ‘ya’yansa bisa zargin almundahanar Naira biliyan 4.49

Gwamnatin jihar Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, da ‘ya’yansa biyu da wasu mutum shida kotu bisa zargin yin almundahanar...

Gwamna Abba ya samu kudade cikin watanni 6 kacal, fiye da abin da na samu a shekarun 8 – Abdullahi Ganduje

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi cewa a cikin watanni shida kacal, wanda ya gaje shi Gwamna Abba Kabir Yusuf...

Jaridar Punch ta gano hakikanin abin da ya sa Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC

Bayanai sun fara fita dalla-dalla kan dalilan da suka sa shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya yi murabus daga mukaminsa a ranar...

Bayan shafe watanni 23, Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC

Ta dai tabbata, Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC ta kasa. Tsohon Gwamnan jihar Kanon ya ajiye mukamin nasa da yammacin...

Most Popular

spot_img