Kungiyar SERAP ta shigar da ƙara a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja kan shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da kakakin majalisar wakilai,...
Shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya ce shi ne babban jami’in Kirista mafi matsayi a gwamnatin Nijeriya, yana mai danganta nasararsa ta...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake aika sunayen mutane 32 ga Majalisar Dattawa don tantancewa a matsayin sabbin jakadu, kwanaki kaɗan bayan turo rukuni...
Tsohon gwamnan Abia, Sanata Orji Uzor Kalu, ya yi zargin cewa lallai an shirya yunkurin tsige shugaban majalisar dattawan Nijeriya Godswill Akpabio.
Da yake zantawa...
Shugaba Bola Tinubu ya aika wa majalisar dattawan Nijeriya wasikar neman tantancewa da tabbatar da Dr. Kingsley Tochukwu Ude, babban lauya daga Jihar Enugu,...