DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsGwamnati

Gwamnati

SGF George Akume ya angwance da tsohuwar matar Ooni na Ife Gimbiya Zainab

Sakataren Gwamnatin Nijeriya (SGF), Sanata George Akume, ya auri Sarauniya Zaynab Ngohemba, tsohuwar matar Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi.   Jaridar Punch ta ce...

PDP ta soki gwamnatin Tinubu kan kin sanarwa ‘yan Nijeriya farmakin Amurka

Jam’iyyar PDP ta soki Gwamnatin Nijeriya kan yadda ba ta sanar da ’yan kasar game da farmakin saman da Amurka ta kai a Arewa...

Amurka ta yabawa gwamnatin Nijeriya bayan kaddamar da hari

Sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya bayyana godiyarsa ga gwamnatin Najeriya bisa goyon bayan da ta bayar a yayin farmakin sama da aka kai...

Nijeriya za ta rika ba wa kasashe bashin kudi nan da 2026 – Oluremi Tinubu

Uwargidan shugaban Nijeriya Sanata Oluremi Tinubu ta ce nan da shekarar 2026 Nijeriya za ta rika ba wa wasu kasashen bashin kudade.   Oluremi ta bayyana...

Za mu biya bashin ‘yan kwangila nan da 20 ga Disamba – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta sha alwashin kammala biyan bashin da 'yan kwangila ke bin ta, daga yanzu zuwa ranar 20 ga watan Disamban 2025.   Wannan dai...

Majalisar dokoki ta nemi a fallasa masu daukar nauyin ta’addanci a Nijeriya

Majalisar dokokin Nijeriya ta bukaci gwamnatin ƙasar ta bayyana sunayen mutanen da ke daukar nauyin ta’addanci tare da gurfanar da su a gaban kotu.   Wannan...

Most Popular

spot_img