DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsGwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta amince da karin kaso 40 ga albashi malaman jami’a

Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da sabon alawus na farfesoshi wanda zai ba su damar karɓar ƙarin kuɗi sama da ₦140,000 a kowane wata, tare...

Gwamnatin Nijeriya za ta fara karbar harajin kaso 7.5 ga duk wanda ya yi amfani da banki daga 19 ga Janairun 2026

Gwamnatin Nijeriya ta umurci dukkan bankuna da kamfanonin fintech su fara karɓa da tura harajin VAT kashi 7.5 cikin 100 kan wasu ayyukan banki...

Gwamnatin Nijeriya za ta rufe shafukan sada zumunta na ‘yan ta’adda

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa hukumomin tsaro na Nijeriya na aiki tare da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta domin gano tare da rufe asusun...

Lambobin shaidar zama dan kasa da na CAC ne za su koma lambobin haraji daga 1 ga watan Janairu – FIRS

Hukumar Tattara Haraji ta Nijeriya (FIRS) ta bayyana cewa lambar shaidar ɗan ƙasa (NIN) da Hukumar NIMC ke bayarwa ta zama kai tsaye lambar...

Babu wasu sauye-sauye a dokokin haraji – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta jaddada cewa salo guda ɗaya ne kacal sahihi na sabbin dokokin gyaran haraji da aka rattaba wa hannu, tare da musanta...

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana Alhamis da Juma’a a matsayin ranakun hutun Kirsimeti da Boxing Day

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana Alhamis 25 ga Disamba da Juma’a 26 ga Disamba, 2025 a matsayin ranakun hutun Kirsimeti da Boxing Day, tare da...

Gwamnatin Nijeriya na sa ran tara Naira tiriliyan 34 daga kudaden shiga a 2026

Majalisar zartaswa ta Nijeriya ta bayyana cewa gwamnatin ƙasar na sa ran tara Naira tiriliyan 34.33 a shekarar 2026. Ministan tsare-tsaren kasafi, Atiku Bagudu be...

Gwamnatin Nijeriya ta musanta jita-jitar rufe makarantu a fadin kasa

Ma’aikatar Ilimi ta Nijeriya ta musanta wani saƙon da yake yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an ba da umarnin rufe makarantu...

Most Popular

spot_img