Sabon shugaban hukumar zaɓen Nijeriya, INEC, Farfesa Joash Amupitan, SAN, ya sha alwashin dawo da sahihanci da amincewar jama’a ga tsarin zaɓe na ƙasar,...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan, SAN, a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓen Nijeriya, INEC.
An gudanar da rantsuwar ne da...
Jam’iyyar adawa ta ADC ta bayyana matsayarta kan nadin Farfesa Joash Amupitan a matsayin sabon shugaban hukumar zabe ta Nijeriya INEC wanda Shugaba Bola...