DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsJuyin mulki

juyin mulki

Nijeriya ta bai wa dan adawar Guinea-Bissau mafaka

Gwamnatin Nijeriya ta amince da bai wa dan adawar Guinea-Bissau Fernando Dias da Costa mafaka, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar.   Wannan...

An sake yunkurin yin juyin mulki a Guinea-Bissau

Rahotanni sun yi nuni da cewa an sake yunkurin yin juyin mulki a kasar Guinea-Bissau.   Wannan ya zo ne bayan da shugaba mai ci Umaro...

Sojojin da ake tsare da su bisa zargin juyin mulki a Nijeriya sun kai 42 a wani binciken jaridar Daily Trust

Yawan sojojin da ake tsare da su bisa zargin yunƙurin juyin mulki ya ƙaru zuwa 42, kamar yadda majiyoyi daga cikin rundunar sojin suka...

Ana zargin hannun wani tsohon gwamna daga Kudancin Nijeriya a shirin juyin Mulki

Rahotanni sun bayyana cewa ana bincikar tsohon gwamnan ɗaya daga jihohin kudu bisa zargin cewa yana da alaƙa da wasu jami’an soji 16 da...

Za a rantsar da kwamandan soji Michael Randrianirina a matsayin shugaban kasar Madagascar

An shirya rantsar da Kwamandan soji Michael Randrianirina a matsayin shugaban kasar Madagascar bayan da sojoji suka karbe ikon kasar daga hannun shugaba Andry...

Sojoji sun yi ikirarin juyin mulki a kasar Madagascar

Wani sashe na sojin ƙasar Madagascar ya sanar da cewa ya karɓe ikon ƙasar baki ɗaya, abin da shugaban ƙasar Andry Rajoelina ya bayyana...

Most Popular

spot_img