Kungiyar Miyetti Allah (MACBAN) reshen Kudancin Kaduna ta bayyana aniyar haɗa kai da hukumomin tsaro domin magance matsalar tsaro a yankin.
Wannan kudiri ya fito...
Kungiyar dattawan Arewa ta jam’iyyar PDP ta zargi ministan tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, da jagorantar sauya shekar da dama daga PDP zuwa APC ta...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da nadin jami’ai 34 tun daga kwamitoci, hukumomi, da mukaman shawara daban-daban a fadin jihar domin...
Jam'iyyar hadaka ta ADC mai hamayya a Nijeriya reshen Kaduna ta kori mataimakin shugabanta na jihar tare da wasu manyan jami'anta guda takwas, bayan...