Jagoran Kwankwasiyya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce tabarbarewar tsaro a Nijeriya ba gazawar...
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Barau I. Jibrin, ya shawarci gwamnatin Kano ta daina sanya siyasa a cikin batun tsaron jihar.
Kwamishinan yaɗa labarai...
Wasu tsoffin 'yan majalisar dokokin jihar Kano da kuma masu ci a yanzu sun mara wa mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya Barau Jibrin baya...
Tsohon gwamnan jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi kira ga gwamnatin Nijeriya ta da gudanar da bincike kan musabbabin ta'azzarar matsalar tsaro a...