Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan takardar daukar malaman lissafi 400 a makarantun sakandiren da ke fadin jihar aiki.
Wata sanarwa...
Al’ummar Farin-Ruwa da ke ƙaramar hukumar Shanono a jihar Kano sun roƙi gwamnatin Nijeriya ta kawo musu dauki cikin gaggawa saboda hare-haren ‘yan bindiga...