DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsKasshim Shettima

Kasshim Shettima

Gwamnatin Tinubu ta sa dokar hana fita da wasu amfanin gona daga Nijeriya

A wani yunkuri na bunkasa masana’antun cikin gida, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da dokar hana fitar da kwallon kadanya wanda ake sarrafawa...

Ina umurtar da ku murkushe makiyan Nijeriya, sabon kiran Shugaba Tinubu ga sojoji

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci rundunar sojin kasar da sauran hukumomin tsaro da su tunkari kuma su kawar da 'yan ta'adda, 'yan...

Kasshim Shettima na biyayya ga Shugaba Tinubu don sauke nauyin ‘yan Nijeriya da ke kansu – Fadar Shugaban Kasa

Ofishin mataimakin shugaban kasa ya mayar da martani ga kalaman Sanata Datti Baba-Ahmed, dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour a 2023, wanda...

Sai kun kara damara wajen yaki da matsalar tsaro – Shugaba Tinubu ya umurci sojojin Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu, ya bukaci jami'an rundunonin tsaron Nijeriya da su kara azama wajen shawo kan kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta. Shugaba Tinubu...

Gwamnatin Shugaba Tinubu ta bukaci bankin musulunci da ya kara zuba jari a kasuwar abincin halal a Nijeriya

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shatima ne ya bayyana buƙatar a yayinda ya yi wata ganawa da tawagar bankin a fadar Shugaban Kasa, Mataimakin shugaban...

Most Popular

spot_img