DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsMa’aikatar ilimi

Ma’aikatar ilimi

Gwamnatin Nijeriya ta musanta jita-jitar rufe makarantu a fadin kasa

Ma’aikatar Ilimi ta Nijeriya ta musanta wani saƙon da yake yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an ba da umarnin rufe makarantu...

Gwamnatin Nijeriya ta ce cin jarabawar lissafi “Mathematics” wajibi ne ga daliban Sakandare kafin kammalawa

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa lallai dukkan ɗalibai masu rubuta jarabawar kammala sakandare su cigaba da rubuta lissafi tare da harshen Turanci a matsayin...

Most Popular

spot_img