DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsMajalisa

majalisa

Majalisar dokokin Nijeriya ta kayyade adadin kudin za a kashe wajen kamfe

Majalisar dokokin Nijeriya ta kayyade Naira biliyan 10 ga masu takarar shugaban kasa da Naira biliyan 3 ga masu takarar Gwamna a matsayin adadin...

‘Yan majalisar Amurka za su yi taro kan karuwar hare-hare a Nijeriya

Kwamitin hadin gwiwa na 'yan majalisar dokokin Amurka ya sanar da cewa zauren zai gudanar da taro a yau Talata 2 ga watan Disamban...

Gwamnan Legas zai gabatar da Naira tiriliyan 4.2 a matsayin kasafin kudin 2026

Gwamnan Legas Babajide Sanwo-Olu ya shirya gabatar da Naira tiriliyan 4.2 a matsayin kasafin kudin jihar na shekarar 2026. Jaridar Punch ta ruwaito yadda majalisar...

Muna so a ba mu damar kafa karin kananan hukumomi – Gwamnatin Bauchi

Gwamnatin jihar Bauchi ta mika bukatar neman a bata damar kirkirar sabbin kananan hukumomi 29 a jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa mataimakin magatakardar...

Most Popular

spot_img