DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsMajalisar wakilai

Majalisar wakilai

Majalisar wakilan Nijeriya ta gayyaci Gwamnan babban bankin kasar CBN kan wasu cajin kudade da bankuna ke yi wa al’umma

Majalisar wakilan Nijeriya ta gayyaci Gwamnan babban bankin CBN, Olayemi Cardoso, tare da shugabannin manyan bankuna domin bayyana dalilin cajin kudade ba tare da...

Majalisar wakilan Nijeriya ta bukaci karin jami’an tsaro domin yaki da ‘yan bindiga a jihar Sokoto

Majalisar wakilan Nijeriya ta bukaci rundunar soji, ’yan sanda da sauran hukumomin tsaro su yi hadin gwiwa tare da aiki domin dakile yawaitar hare-haren...

Gwamnan Kaduna ya halarci zaman majalisar wakilai yayin da ‘yan majalisar PDP 3 daga Jihar suka koma APC

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya halarci zaman majalisar wakilan tarayya a ranar Talata domin shaida sauya shekar wasu ‘yan majalisar jam’iyyar PDP uku...

Most Popular

spot_img