Rundunar sojin saman Nijeriya sun samu manyan nasarori a ayyukan su na kai farmaki, inda suka tarwatsa sansanonin ‘yan ta’adda a jihar Katsina sannan...
An cimma yarjejeniyar sulhu tsakanin shugabannin al’umma da wasu ’yan bindiga a kananan hukumomin Malumfashi, Funtua da Bakori ta Jihar Katsina domin dakile hare-hare...