DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsMohammed Idris

Mohammed Idris

Muna alfahari da ku duk da rashin nasarar da aka samu a wasan da aka buga da Morocco a AFCON – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta yaba wa tawagar Super Eagles bisa rawar da suka taka a gasar AFCON 2025, tana mai cewa ’yan Nijeriya na alfahari...

Babu wasu sauye-sauye a dokokin haraji – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta jaddada cewa salo guda ɗaya ne kacal sahihi na sabbin dokokin gyaran haraji da aka rattaba wa hannu, tare da musanta...

Gwamnatin Nijeriya ta ce ta shawo kan rikicin diflomasiyya tsakaninta da Amurka

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa matsalar diflomasiyya da ta taso tsakanin Nijeriya da Amurka kwanan nan ta shawo kanta bayan tattaunawa mai dorewa tsakanin...

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana barayin daji a matsayin ‘yan ta’adda

Gwamnatin Nijeriya ta ayyana masu garkuwa da mutane da kungiyoyin tada kayar baya a matsayin ‘yan ta’adda, mataki da ke nuna tsanantawa a yaki...

Tsare-tsaren Tinubu na da manufar inganta harkar lafiya a Nijeriya – Mohammed Idris

Ministan yaɗa labarai da wayar da Kan jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ya ce manufofin Shugaba Bola Tinubu na fara magance matsalar ficewar ƙwararrun likitoci...

Binciken kwakkwafi da ake ne ya hana a gurfanar da wadanda ake zargi da daukar nauyin ta’addanci – Gwamnatin Nijeriya

Ministan yaɗa labarai, Mohammed Idris ya ce gwamnati ba ta gurfanar da waɗanda ake zargi da ɗaukar nauyin ta’addanci ba saakamakon binciken yana da...

Gwamnati ta bukaci ‘yan Nijeriya da su kwantar da hankalinsu kan barazanar Trump

Gwamnatin Nijeriya ta bukaci ’yan kasar su kwantar da hankalinsu dangane da sabanin diflomasiyya da ke tsakaninta da Amurka. Ministan yada labarai Alhaji Mohammed Idris...

An garkame mutane sama da 700 bisa laifukan da suka shafi ta’addanci – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa an yanke wa mutane sama da 700 hukunci saboda laifukan da suka shafi ta’addanci a fadin kasar, yayin da...

Most Popular

spot_img