DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsNAHCON

NAHCON

Tinubu ya nada Amb Isma’il Abba Yusuf a shugabancin hukumar NAHCON

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba hukumar kula da aikin hajji ta kasa, NAHCON.   Nada shi na...

IHR ta bukaci a mayar da rarar kudaden da Alhazan 2025 suka biya

Wata kungiyar fararen hula wadda ke gudanar da harkokin da suka shafi addini mai suna 'Independent Hajj Reporters' ta sake mika kira ga hukumar...

Hukumar alhazan Nijeriya ta kammala duba gidajen saukar alhazai a Madina don aikin hajjin 2026

Hukumar alhazai ta Nijeriya (NAHCON) ta bayyana cewa ta kammala duba wuraren saukar alhazai da masu samar da abinci a birnin Madina a cikin...

NAHCON ta sanya ranar karshe ta kammala biyan kudin aikin hajjin 2026

Hukumar kula da aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta sanar da ranar 31 ga Disamba, 2025, a matsayin wa’adin karshe na biyan kuɗin kujerun...

Naira milyan 6.8 ya kamata maniyyata aikin Nijeriya sun biya a 2026 – Nazarin kungiyar IHR

Kungiyar nan da ke sa ido kaneyadda aikin hajji ke gudana a Nijeriya Independent Hajj Reporters ta ce Naira milyan 6.8 ya kamata a...

‘Bai kamata NAHCON ta fara shirin hajjin 2026 ba tare da ta bayar da bayanin kudaden da aka kashe a hajjin 2025 ba‘

Ƙungiyar Shugabannin Hukumomin Jin Dadin Alhazai ta Jihohin Nijeriya ta bukaci hukumar kula da aikin hajji ta Nijeriya (NAHCON) da ta gaggauta kammala daidaita...

Gwamnatin Nijeriya ta rage wa Kiristoci masu zuwa ibada Jerusalem da Jorgan kudin kujera da kaso 50%

Hukumar Shirya Ziyarar Ibadar Kiristoci ta Najeriya (NCPC) ta tabbatar da cewa za a ci gaba da aikin hajjin Kirista zuwa Isra’ila da Jordan...

Hukumar alhazan Nijeriya ta ce ta kammala jigilar dawo da alhazan bana

Hukumar kula da aikin hajji NAHCON ta ce ta kammala aikin dawo da alhazai gida daga kasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin bana, 2025....

Most Popular

spot_img