DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsNasir El-Rufa’i

Nasir El-Rufa’i

Mun saurari kiran da aka ba da umarnin kama ni bayan wani ya yi kutsen wayar Ribadu – El-Rufai

Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce ya saurari wata tattaunawar waya da ya danganta da Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro...

El-Rufai ya zargi gwamnatin Tinubu da hannu a yunƙurin sanya Kwankwaso cikin jerin takunkumin Amurka

Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi zargin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na iya kasancewa a bayan yunƙurin dan Majalisar Dokokin...

Shehu Sani ya karyata El-Rufai kan batun bacewar Dadiyata

Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Comrade Shehu Sani, ya karyata ikirarin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, cewa Abubakar Idris wanda aka fi sani...

ADC ta soki yunƙurin kama El-Rufai tare da zargin gwamnati da tsoratar da ‘yan adawa

Jam’iyyar ADC ta yi Allah-wadai da abin da ta kira yunƙurin kama tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, a filin jirgin sama ba tare...

Atiku ya zargi ICPC da son zuciya kan yunkurin kama El-Rufa’i

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi Hukumar ICPC da nuna son zuciya bayan abin da ya kira yunƙurin kama tsohon gwamnan Kaduna,...

Zargin El-Rufa’i na biyan ‘yan bindiga Naira biliyan daya ba gaskiya ba ne – Gwamnatin Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta zargin da tsohon gwamna jihar, Nasir El-Rufa’i ya yi a Channels TV cewa gwamnatin Uba Sani ta biya ’yan...

Jam’iyyar SDP ta jaddada dakatarwar da ta yi ma El-Rufai na tsawon shekaru 30

Kungiyar shugabannin jam’iyyar SDP na jihohi 37 ta tabbatar da cewa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, har yanzu yana cikin dakatarwa daga...

Most Popular

spot_img