DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsNijeriya

Nijeriya

Dantawaye ya zama sabon kwamishinan ‘yan sandan Abuja

Rundunar ‘yan sanda ta babban birnin tarayya Abuja, ta sanar da fara aikin Dantawaye Miller a matsayin kwamishina na 34 da zai jagoranci rundunar...

Talauci na karuwa a Nijeriya duk da tsare-tsaren Tinubu – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce duk da karin kudaden shiga da kuma aiwatar da tsare-tsaren bunkasa tattalin arziki, har yanzu mutane miliyan 139 a Nijeriya...

Farfesoshin Nijeriya na cikin jerin na nahiyar Afrika da ba su da albashi mai kyau

Bayanan da jaridar Punch ta tattaro sun ce malamin jami'a a Nijeriya da ya kai matakin farfesa na samun matsakaicin albashi na dala 366...

Gwamnatin Nijeriya ta rage wa Kiristoci masu zuwa ibada Jerusalem da Jorgan kudin kujera da kaso 50%

Hukumar Shirya Ziyarar Ibadar Kiristoci ta Najeriya (NCPC) ta tabbatar da cewa za a ci gaba da aikin hajjin Kirista zuwa Isra’ila da Jordan...

DCL Hausa ta yaye daliban Aikin Jarida na Zamani (Kashi na Farko, 2025)

DCL Hausa na alfahari da kokarin da take na bayar da gudummawa wajen gina matasan ‘yan jarida ta hanyar shirin "Koyon Sanin Makamar Aiki"...

Wafaa Saeed Abdelatef ta zama babbar jami’ar asusun UNICEF a Nijeriya

Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya sanar da Ms. Wafaa Saeed Abdelatef a matsayin wakiliyar asusuna Najeriya. Kafin ta...

Kungiyar IHR ta bukaci a yi bitar Hajjin 2025, ta nemi a inganta shirin hajjin 2026

Kungiyar da ke sanya ido kan gudanar da aikin hajji da Umrah a Nijeriya, Independent Hajj Reporters (IHR), ta bukaci Hukumar Alhazai ta Kasa...

Bankin raya Afirka ya kaddamar da shirin bayar da tallafin dala miliyan 650 ga Najeriya na tsawon shekaru 5

Bankin raya Afirka ya kaddamar da shirin bayar da tallafi na tsawon shekaru biyar ga Najeriya, inda zai rika samar da akalla dala miliyan...

Most Popular

spot_img