DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsNijeriya

Nijeriya

Hukumar NiMet ta shawarci manoma da su jinkirta fara shuka

Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashen saukar damina da wuri a shekarar 2025, musamman a jihohi irin Kano, Neja, River...

‘Yan vigilante sun kwankwashi kan matashi da kusa

'Yan vigilante sun kwankwashi kan wani matashi da kusa bayan sun zarge shi da satar kaza a Zaria jihar Kaduna. Mahaifin matashin, Malam Salisu Nuhu...

Gwamnatin Nijeriya ta umurci NAFDAC ta dakatar da haramci kan barasar leda

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta umurci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta dakatar da haramta amfani da barasar leda a fadin kasar.   Umarnin...

‘Yansandan Nijeriya sama da 5000 za su yi ritaya cikin 2026

Rundunar 'yansandan Nijeriya ta bayyana cewa cewa jami'ai sama da 5,000 ne za su yi ritaya a cikin shekarar 2026.   Mataimakin kwamishinan 'yansanda Sani Doki...

Rancen kudi daga kasuwannin cikin gida da Gwamnatin Nijeriya ta yi ya zarce na masu zaman kansu da Tiriliyan 9 a 2025 – Rahoton...

Bayanan Babban Bankin Nijeriya (CBN) sun nuna cewa a shekarar 2025, gwamnatin tarayya ta ƙara karɓar rance daga kasuwannin kuɗi sosai duk da karuwar...

Nijeriya ce kasa ta 3 mafi karfin soja a Afrika a 2026 – Global Firepower Index

Rahoton Global Firepower Index na 2026 ya nuna cewa Masar ce ke kan gaba a jerin ƙasashen Afirka masu ƙarfin soji, inda ta zo...

Barnar da jam’iyyar APC ta yi wa Nijeriya ta zarta ta mulkin soja – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC mai mulki da lalata tsari da yanayin kasar, yana mai bayyana ta a matsayin...

Al’umma ne ke taka rawa wajen nasara a zabe ba gwamnoni ba – Aregbesola ga APC

Sakataren jam'iyyar ADC a Nijeriya ya gargadi APC mai mulki cewa al'umma ne ke taka rawa wajen nasara a zabe ba gwamnoni ba. Ra'uf Aregbesola...

Most Popular

spot_img