DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsNNPP

NNPP

Injiniya Sagir Koki ya fice daga jam’iyyar NNPP

Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano a matakin tarayya Injiniya Sagir Ibrahim Koki, ya bayyana ficewarsa daga NNPP saboda rikicin cikin gida...

Shugaba Tinubu na amfani da karfi ga ‘yan adawa domin sauya sheka zuwa APC, in ji jam’iyyun adawa a Nijeriya

Wasu jam’iyyun adawa a Nijeriya na zargin Shugaba Bola Tinubu da amfani da kudaden gwamnati da hukumomin yaƙi da cin hanci da rashawa domin...

Kwankwaso ba zai yi takarar shugabancin Nijeriya a jam’iyyarmu a zaben 2027 ba – NNPP

Jam’iyyar NNPP a Nijeriya ta bayyana cewa dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ba ya da damar amfani da...

Kai ne babban ‘butulu’, sakon NNPP ga Kwankwaso in ji jaridar Punch

Jam’iyyar NNPP ta soki Engr Rabiu Kwankwaso bisa kiran wasu ‘yan Kwankwassiyya da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC da sun yi butulci, jam'iyyar...

Most Popular

spot_img