Kwamitin ayyuka na jam’iyyar PDP na duba yiwuwar korar ministan Abuja Nyesom Wike daga jam’iyyar, bisa bayanai da Daily Trust ta tattaro daga manyan...
Wasu magoya bayan bangaren sabon mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP, Mohammed Abdulrahman, sun mamaye hedkwatar jam’iyyar da ke Wadata Plaza, Abuja, a ranar Litinin suna...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya soki gwamnonin jam’iyyar PDP bisa ware shi daga muhimman al’amuran jam’iyyar, yana gargadin cewa irin wannan dabi’a...