DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsPDP

PDP

Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri ya fice daga jam’iyyar PDP

Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana cewa ya fice daga jam’iyyarsa ta PDP, sai dai bai bayyana wacce jam’iyya zai koma ba. Diri ya...

Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa, Kaila Samaila, ya bar jam’iyyar PDP ya koma APC

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Sanata Samaila ya sanar da hakan ne cikin wata wasika da ya aike wa shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill...

Gwamnan Kaduna ya halarci zaman majalisar wakilai yayin da ‘yan majalisar PDP 3 daga Jihar suka koma APC

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya halarci zaman majalisar wakilan tarayya a ranar Talata domin shaida sauya shekar wasu ‘yan majalisar jam’iyyar PDP uku...

Gwamnan Enugu ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC, inda ya bayyana cewa matakin nasa na da nufin kara...

Fitar Pantami daga APC ba karamar asara ba ce ga jam’iyyar a Arewacin Nijeriya

Jigo a jam’iyyar APC daga Jihar Bauchi, Khamis Darazo, ya bayyana cewa ficewar tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim...

Da na koma jam’iyyar APC a halin da Nijeriya ke ciki gara na bar siyasa – Jigon ADC a Katsina

Fitaccen dan siyasa, jigo a jamiyyar hadaka ta ADC a Jihar Katsina, kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar ya fadi hakan ne a wata tattaunawar...

Sabuwar hadakar ADC na zawarcin Gwamna Dauda na jihar Zamfara

Jam'iyyar ADC reshen jihar Zamfara ya sanar da fara zawarcin Gwamna Dauda Lawal da sauran ‘yan siyasa masu nagarta a jihar na su shiga...

Za mu kori duk mai neman kawo mana tarnaki – PDP

Jam’iyyar PDP ta ce ta kammala shirin sauya fasalin shugabancinta na jihohi da kuma yankin Kudu maso Kudu, a wani yunkuri na kawar da...

Most Popular

spot_img