DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsReal Madrid

Real Madrid

Dan wasan kungiyar Real Madrid Endrick zai koma Olympique Lyon

Matashin ɗan wasan dan kasar Brazil, Endrick, na dab da komawa Olympique Lyon a matsayin aro, inda ake sa ran yarjejeniyar za ta kammala...

Perez yana nan daram a Madrid – Fabrizio Romano

Shaharren dan jarida Fabrizio Romano ya bayyana cewa shugaban ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Florentino Perez, bai da wani shirin barin kujerarsa duk...

Real Madrid na da shiga rai amma burina yin nasara tare da Arsenal – William Saliba

Dan wasan baya na Arsenal, William Saliba, ya bayyana cewa sha’awar da Real Madrid ta nuna masa na da matukar daukar hankali, amma burinsa...

Real Madrid za ta bayar da aron dan wasan gaba Endrick

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bayyana shirin bayar da aron matashin dan wasanta na gaba Endrick.   Jaridar Punch ta ruwaito cewa tuni Real...

Ba na bakin ciki da nasarar da PSG ta samu a gasar Champions League – Mbappe

Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Faransa, Kyllian Mbappe ya ce ko kadan bai yi bakin ciki da nasarar da tsohuwar kungiyarsa ta kwallon...

Saura kadan Xabi Alonso ya zamo sabon kocin Real Madrid, in ji rahoton jaridar Punch

Real Madrid ta kammala yarjejeniya da Xabi Alonso domin ya zama sabon kocin kungiyar, a cewar kwararre kan harkokin wasanni Fabrizio Romano. Tsohon dan wasan...

Most Popular

spot_img